✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ba-Indiye zai kafa jami’ar dariya

Gwanin dariya, Ba-Indiye Madan Kataria, wand ya shashara wajen tara dubban mutane su yi ta kyakyata dariya, don samun kyautatuwar lafiya, ya bayyana cewa shi…

Gwanin dariya, Ba-Indiye Madan Kataria, wand ya shashara wajen tara dubban mutane su yi ta kyakyata dariya, don samun kyautatuwar lafiya, ya bayyana cewa shi bai iya barkwanci ba, amma duk da haka zai kafa jami’ar dariya.