✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Atiku ya kada kuri’arsa

Atiku Abubakar ya kada kuri'arsa a mahaifarsa da ke Jihar Adamawa

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya kada kuri’arsa a mahaifarsa da ke Jihar Adamawa.

Ga hotounan yadda abin ya kasance.

Hotuna: Amina Abdullahi