Asibitin kashi na Dala ya samo na’urar dori cikin sauki
Asibitin kashi na kasa da ke Dala a cikin birnin Kano ya samar da wasu sababbin na’urori don gyaran karaya.