Wasu turawa da suka fito daga kasashe yi da Iran a ranar 17 ga watan nan a fili n wasa na Curitiba da ke Brazil sannan aka sake ganin irin haka a wasa na biyu da Najeriya ta yi da Bosniya-Herzegobina.
Zanga-zangar sako ’yan matan da aka yi garkuwa da su daga garin Chibok na Maiduguri dai ya karade duniya tun ma kafin a fara gasar cin kofin duniya.
Abin mamaki shi ne yadda wasu mutane da suka fito daga sassan Turai suka rika kwalayen neman a sako ’yan matan a yayin gasar musamman a wasannin da Najeriya ta yi.
Ya zuwa wannan lokaci an kwashe kimanin kwanaki 74 ke nan har yanzu ba a ceto ’yan matan daga wajen wadanda suka sace su ba.
An yi zanga-zangar neman dawo da ’yan matan Chibok a Brazil
Wasu turawa da suka fito daga kasashe yi da Iran a ranar 17 ga watan nan a fili n wasa na Curitiba da ke Brazil…