An samu karuwar hadarurruka a Katsina a bana
Shugaban Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa da ke Jihar Katsina, Alhaji Habu Dauda ya ce, a bana an samu karuwar hadarurruka a jihar,