An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin, inda aka kawata ginin da itatuwa da ganyayyakin masu yado nau’ukan bi-danga na Boston Iby, da aka fara dasawa tun a shekarar 1989.
Bangon makarantar share fagen karatu ta Yulin da ke Chengdu, a Lardin Sichuan duk an lullube shi da bi-danga itatuwa Boston iby.
Kuma an bi tsohuwar dabarar dashen itatuwa, har aka lullube makarantar, al’amarin da ya nuna tamkar tana cikin kungurmin daji.
An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin
An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin, inda aka kawata ginin da itatuwa da ganyayyakin masu yado nau’ukan bi-danga na Boston Iby,…