✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An kirkiro sashin yaki da rashawa a Hukumar Birnin Abuja

Sakamakon yadda ake ta kara samun koke-koke kan yawaitar karbar rashawa a tsakanin ma’aikata musamman na sashin rabon filaye a Hukumar Birnin Tarayya, Abuja, Ministan…

Sakamakon yadda ake ta kara samun koke-koke kan yawaitar karbar rashawa a tsakanin ma’aikata musamman na sashin rabon filaye a Hukumar Birnin Tarayya, Abuja, Ministan Birnin Sanata Bala Mohammed ya kirkiro da sashi don yaki da karbar rashawa.