✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An gano ma’aikatan bogi dubu tara a Jihar Kebbi

Kwamitin Tantancewa da Binciken Ma’aikatan kananan Hukumomi da Gwamnatin Jihar Kebbi ta kafa domin gano sahihan ma’aikatan kananan hukumomin jihar ya gano ma’aikatan bogi dubu…

Kwamitin Tantancewa da Binciken Ma’aikatan kananan Hukumomi da Gwamnatin Jihar Kebbi ta kafa domin gano sahihan ma’aikatan kananan hukumomin jihar ya gano ma’aikatan bogi dubu tara da 258