✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kama masu ‘yunkurin juyin mulki’ a Burkina Faso

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta sanar da kame wasu sojoji kan yunkurin kifar da gwamnatin kyaftin Ibrahim Traore.

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta sanar da kame wasu sojoji kan zargin su da yunkurin kifar da gwamnatin kyaftin Ibrahim Traore.

Ofishin babban mai shigar da kara na kasar ya ce sojojin na fuskantar zargin zagon kasa ga gwamnatin Traore da yunkurin juyin mulki.