✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An bada belin Maryam Sanda

Babban Kotun Abuja ya bayar da belin Maryam Sanda wadda ake zargi da kashe mijinta Bilyamin Bello. Mai shara’a Yusuf Halilu ne ya bayar da…

Babban Kotun Abuja ya bayar da belin Maryam Sanda wadda ake zargi da kashe mijinta Bilyamin Bello.

Mai shara’a Yusuf Halilu ne ya bayar da belin bayan ya gabatar da takardar asibiti da ke nuni da cewa tana juna biyu kuma tana fama da rashin lafiya.