✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Alaƙar Da Ta Rage Tsakanin ECOWAS Da Kuma Nijar, Mali Da Burkina Faso

Shin alaƙar kasashen uku da ke karkashin mulkin soji da ECOWAS za ta koma kamar yadda take a baya?

More Podcasts

Bayan daukar lokaci ana kai ruwa rana tsakanin ECOWAS da kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso, daga kashe kungiyar ta janye takunkuman da ta ƙaƙaba musu.

Ana ganin cire takunkumin da aka yi wa kasashen zai dawo da ’yar alakar da ta rage a tsakanin bangarorin.

Amma shin alaƙar kasashen uku da ke karkashin mulkin soji za ta koma kamar yadda take a baya tsakaninsu da ECOWAS?

Shirin Najeriya a yau ya duba matakan da za su taimaka kyakkyawar alaka ta dore tsakanin kasashen da Ecowas.

Domin sauke shirin, latsa nan