✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin Da Ya Sa Dala Ke Wahalar Da ’Yan Najeriya

Gaskiyar alaƙar Dala da harkokin kasuwanci a Najeriya.

More Podcasts

Kusan duk abin da ka yi niyyar saya a Najeriya sai ka ji kuɗinsa ya ninka, idan ka tambayi dalili, sai a ce Dala ta tashi.

Mene ne abin da ya sa Dala ke wahalar da ’yan Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko gaskiyar alaƙar Dala da harkokin kasuwanci a Najeriya.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan