✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Akwai Lamuni a bankuna ga masu sayen hannayen jari

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba bankunan United Bank of Africa (UBA) da bankin Stanbic IBTC lasisin bayar da lamuni ga duk mai niyyar sayen…

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba bankunan United Bank of Africa (UBA) da bankin Stanbic IBTC lasisin bayar da lamuni ga duk mai niyyar sayen hannun jari a kasuwar hada-hadar hannayen jari ta Najeriya.