✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Adebayor zai raba wa mabukata takalmansa

Shahararren dan kwallon Togo da yanzu haka yake kwallo a kulob din Tottenham da ke Ingila ya bayar da sanarwar raba takalmansa da suka hada…

Wasu daga cikin takalman da Emmanuel Adebayor zai raba wa mabukataShahararren dan kwallon Togo da yanzu haka yake kwallo a kulob din Tottenham da ke Ingila ya bayar da sanarwar raba takalmansa da suka hada da na kwallo da kuma na gayu ga mabukata.
dan kwallon ya bayyana haka ne a karshen makon jiya a kafar sadarwarsa ta Intenet  inda ya ce “Kwanan nan zan raba takalmana masu tsada ga mabukata”.
Sai dai bayanin nasa bai ambaci inda zai yi wannan rabo ba walau a Ingila ne ko kuma a yankin Afirka musamman kasar haihuwarsa Togo.