✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abokin takarar Atiku ya kawo akwatinsa

Dan takarar shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar ya yi na daya a akwatin zaben abokin takarasa, Ifeanyi Okowa. Atiku ya samu nasara ne da…

Dan takarar shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar ya yi na daya a akwatin zaben abokin takarasa, Ifeanyi Okowa.

Atiku ya samu nasara ne da kuri’a 160, yayin da Tinubu na APC ya samu 4, sai kuma Obi na LP da ke da shida.

Sai dai dan takarar Gwamnan jihar a PDP Sheriff Oborowheri, bai kawo na sa akwatin ba, inda LP ta kada shi da kuri’a 133, yayin da PDP ke biye da shi da kuri’a biyar kacal.