✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Iyaye Ke Tsoron Malamai Su Hukunta ‘Ya’yansu

Tattaunawa da kwararrun malaman makarnata, masu makaranta da kuma iyayen yara dangane da hukunta yara a makaranta

More Podcasts

A Shekarun baya iyaye kan damka amanar ’ya’yansu kacokam ga malamai domin karatu da tarbiyya, wannan kuma ba iya malaman addini kadai ba, har da malaman boko.

Shin me ya sa yanzu iyayen dalibai suke nuna damuwa dangane da yadda ake hukunta ’ya’yansu a makarantu?

Shirin Najeriya A Yau ya tattaunawa wanna batu da kwararrun malaman makarnata, masu makaranta da kuma iyayen yara.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan