✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kawo Lalacewar Tarbiyya A Wannan Zamani

A ’yan shekarun nan, kullum batun tabarbarewar tarbiyya na kara yawa, har ta kai ga yara sun fara nadar murya da hotunan iyayensu in suna…

More Podcasts

A ’yan shekarun nan, kullum batun tabarbarewar tarbiyya na kara yawa, har ta kai ga yara sun fara nadar murya da hotunan iyayensu in suna musu fada kan wani abu da suka yi ba daidai ba. 

Shin mene ne ya faru tarbiyya ta tabarbare haka? 

Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu.

Latsa nan, domin sauke shirin da sauraro a lokacin da ku ke so.