✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Zulum ya ci zabe a Karamar Hukumar Monguno

Zulum ya samu kuri'u 17,187 a yayin da Mohammed Jajari na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 280

Gwmanan Jihar Borno mai neman tazarce, Babagana Zulum, ya samu kuri’u mafiya rinjaye a Karamar Hukumar Monguno ta jihar.

Zulum na Jam’iyyar APC ya samu kuri’u 17,187 a yayin da Mohammed Jajari na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 280 — tazrar 16,907 a tsakaninsu.

Jam’iyyun NNPP da LP ba su samu ko kuri’a daya a karamar ba.

Ga yada sakamakon ya kasance:

Masu rajistar zabe: 57196

An tantance: 17753

 

APC: 17187

LP: 00

NNPP: 00

PDP: 280

Sahihan kuri’u: 27629

Lalatatt: 232

Jimilla: 17861

%d bloggers like this: