✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ziyarar tawagar Ministan Labarai a Filato ta fito da ayyukan Gwamna Jang – Yiljap

Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato Mista Abrahm Jiljap ya ce ziyarar da tawagar Ministan Watsa Labarai Mista Labaran Maku ta kai a makon jiya…

Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato Mista Abrahm Jiljap ya ce ziyarar da tawagar Ministan Watsa Labarai Mista Labaran Maku ta kai a makon jiya don duba ayyukan raya kasa da aka yi a jihar, ta fito da irin dimbin ayyukan raya kasa da Gwamnan Jihar Mista Jonah Jang ya gudanar.