✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Zanga-zangar rayuwa ta ɓarke a Najeriya

Zanga-zangar ta ɓarke a ranar bikin cikar Najeriya shekaru 64 da samun ’yanci

Sabuwar zanga-zanga ta ɓarke a Jihar Legas da wasu sassan Najeriya kan tsadar rayuwa a Najeriya.

Ga hotunan da wakilinmu Benedict Uwalaka ya aiko.