✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben gwamna: APC na gaba da tazarar kuri’a 21,200 a Jihar Sakkwato

Jam’iyyar APC ce ke kan gaba a sakamakon zaben Jihar Sakkwato. A yanzu haka an sanar da sakamakon kananan hukumoni 10, inda Jam’iyyar APC ta…

Jam’iyyar APC ce ke kan gaba a sakamakon zaben Jihar Sakkwato.
A yanzu haka an sanar da sakamakon kananan hukumoni 10, inda Jam’iyyar APC ta samu kuri’a 154,631, ita kuma PDP take da kuri’a 133,431.

NNPP ta bukaci a soke zaben Gwamnan Borno
Da wannan sakamakon, APC ta kere abokiyar hamayyarta, PDP da kuri’a 21,200.