✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben 2019: ‘Yan Najeriya za su hada kai su kayar da Buhari- Olu Falae

Shugaban Jam’iyyar SDP, Olu Falae ya ce ‘yan Najeriya za su hada kai domin su kayar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019 da…

Shugaban Jam’iyyar SDP, Olu Falae ya ce ‘yan Najeriya za su hada kai domin su kayar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019 da ke tafe.

Olu Falae ya yi wannan jawabin ne bayan sun yi wata tattaunawar sirri da tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo a garin Abeokuta a ranar Talata.

Olu Falae ya ce kasar na ci gaba da fama da matsalolin tsaro musamman rikicin Fulani makiyaya da Boko Haram.

Sannan ya ce mulkin Shugaba Buhari ya kasa cika alkawarin da ya dauka na warware matsalolin tabarbarewar tattalin arziki