✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Za mu qara qaimi a karvar harajin masana’antu – Shugaban Kwastam

Shugaban Hukumar Kwasatam, Kanal Hameed Ibrahim Ali (murabus), ya sha alwashin kara kaimi wajen tatsar kudaden shiga daga masana’antu, domin samar da wadatattun kudaden da…

Shugaban Hukumar Kwasatam, Kanal Hameed Ibrahim Ali (murabus), ya sha alwashin kara kaimi wajen tatsar kudaden shiga daga masana’antu, domin samar da wadatattun kudaden da Najeriya ka iya dogaro da su wajan gudanar da muhimman ayyuka na ci gaban kasa.