✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Za a nemi Kannywood a rasa in dai… —Naburaska

Ma’anar sunan Naburaska da kuma abubuwan da ke neman ruguza masana'antar Kannywood.

Mustapha Badamasi, wanda aka fi sani da Mustapha Naburaska, na cikin mutanen da suka amfana sosai da harkar fina-finai ta Kannywood.
Sai dai kuma ya yi gargadin cewa harkar na daf da durkushewa.

An ce waka a bakin mai ita ta fi dadi, don haka ku kalli wannan hirar ta bidiyo ku ji wannan, da ma ma’anar sunan Naburaska.