✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yawan mahajjatan kasar Singafo da Saudiyya ta amince ta yi wa biza su 680 ne

Ministan Harkokin Musulmi na kasar Singafo, Yaacob Ibrahim, ya ce dole musulmin kasar su yi hakuri da yawan mahajjatan da aka kayyade musu, wadanda aka…

Ministan Harkokin Musulmi na kasar Singafo, Yaacob Ibrahim, ya ce dole musulmin kasar su yi hakuri da yawan mahajjatan da aka kayyade musu, wadanda aka bai wa izinin shiga kasa mai tsari, su 680.