Kotun da ke yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano na 2023 ta yi watsi da bukatar da Jam’iyyar NNPP da dan takararta, Gwamna Abba Kabir Yusuf da kuma hukumar zabe (INEC) suka shigar na neman korar karar da Jam’iyyar APC ta shigar gaban kotun.
Kotu za ta binciki wannan kara domin duba hujjojin kowa.