✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan sara-suka sun kashe wani saurayi a Zariya

Yan sara-suka na ci gaba da kisan mutane a Zariya da sunan fadar unguwa da unguwa, inda suka halaka wani saurayi da bai san hawa…

Yan sara-suka na ci gaba da kisan mutane a Zariya da sunan fadar unguwa da unguwa, inda suka halaka wani saurayi da bai san hawa ba bai san sauka ba