✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan sandan sun kai nas kotu kan zargin cire kodar wani saurayi a Bauchi

Yan sanda a Jihar Bauchi sun gurfanar da wadansu nas-nas biyu Malam Mijinyawa Abdulkadir Abdullahi da Yusuf Mohammed Zangina a gaban Babban Kotun Majistare ta…

Yan sanda a Jihar Bauchi sun gurfanar da wadansu nas-nas biyu Malam Mijinyawa Abdulkadir Abdullahi da Yusuf Mohammed Zangina a gaban Babban Kotun Majistare ta Takwas da ke garin Bauchi inda Babban Majistare Isah Mohammed ke alkalanci bisa zarginsu da cire kodar wani matashi mai suna Abubakar Buba.