✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Yan sandan jihohi: Har yanzu da sauran lokaci inji Shugaba Jonathan

Shugaba Goodluck Jonathan a ranar Litinin da ta gabata ya ce har yanzu da sauran lokacin da za a ce kowace jiha ta kirkiro da…

Shugaba Goodluck Jonathan a ranar Litinin da ta gabata ya ce har yanzu da sauran lokacin da za a ce kowace jiha ta kirkiro da ‘yan sandanta.