✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan mata, kada ku shiga harkar fim’

Saratu Zazzau, wacce aka sani da Dokta Grema a Shirin Kwana Casa’in, ta bai wa ’yan matan da ke sha’awar shiga fim da su sauya…

Saratu Zazzau, wacce aka sani da Dokta Grema a Shirin Kwana Casa’in, ta bai wa ’yan matan da ke sha’awar shiga fim da su sauya tunani.

A wannan hira da ta yi da Aminiya, Saratu ta kuma ce rawar da take takawa a Kwana Casa’in ta sa tauraruwarta na haskawa a duk inda ta je.