✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan bindiga sun harbe mutum uku a mashaya

A ranan Asabar da ta gabata ce da misalin karfe 9:00 na dare wadansu ’yan bindiga da da ba a san ko su wane ne…

A ranan Asabar da ta gabata ce da misalin karfe 9:00 na dare wadansu ’yan bindiga da da ba a san ko su wane ne ba suka bude wuta a wata mashaya da ke Zariya, inda suka harbi mutum uku, biyu suka mutu daya na kwance a asibiti.