✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan bindiga sun halaka ’yan sanda uku a Yadin Buni

Wasu ’yan bindiga da ba a gano su ba, sun kai hari garin Yadin Buni hedkwatar karamar Hukumar Gujba a Jihar Yobe sun halaka ’yan…

Wasu ’yan bindiga da ba a gano su ba, sun kai hari garin Yadin Buni hedkwatar karamar Hukumar Gujba a Jihar Yobe sun halaka ’yan sanda uku suka kwashe dukkan makaman da ke cikin ofishinsu,