Kiba na daya daga cikin ababen da ke rage kyawun mace. Idan kiba ta yi yawa sai a ga ta shanye karan hancin. Idanuwan kuma su zama kanana, sannan taya ni muni duk su bayyano.
Yadda za ki rage kiban jikinki a kwana qanqani
Kiba na daya daga cikin ababen da ke rage kyawun mace. Idan kiba ta yi yawa sai a ga ta shanye karan hancin. Idanuwan kuma…