✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda ’Yan Najeriya Za Su Kwaci Hakkinsu Daga Gwamanti Cikin Sauki

Ana bayyana mulkin dimokuradiyya a matsayin tsarin mulkin da ke bayar da dama ga ’yan kasa su tofa albarkacin bakinsu dangane da ayyukan da ake…

More Podcasts

Ana bayyana mulkin dimokuradiyya a matsayin tsarin mulkin da ke bayar da dama ga ’yan kasa su tofa albarkacin bakinsu dangane da ayyukan da ake yi, suna iya sa wa a yi ko kuma a bari. 

Shin ’yan Najeriya sun san hanyoyin da za su karbi hakkokinsu daga wurin gwamnati kuwa?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani. Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan