✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Cin Abinci Sau 3 Ke Gagarar Masu Aikin Albashi

Shirin Najeriya A Yau ya dubi yadda masu daukar albashi ke rayuwa hannu-baka -hannu-kwarya

More Podcasts

masa da dama na tunanin ma’aikata da ke daukar albashi, sun shan ƙarfin matsalolinsu.

Sai dai da dama daga cikin ma’aikata na cewa duk yawan albashin da ake biyan su ba ya iya riƙe su zuwa ƙarshen wata, sai an yi da ƙyar, da cin bashi.

Shirin Najeriya a Yau ya duba yanayin da masu aikin albashi ke iya rayuwa a kan albashinsu har wata ya ƙare.

Domin sauraren shirin, latsa nan