✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Hisba Ta Yi Kame A Kano

Dalili da hukumar Hisba ta kai samamen da ya tada kura a Jihar Kano

More Podcasts

Rahotanni daga Kano sun bayyana cewa Hukumar Hisba ta kai samame tare da yin kame a wani otel da wasu gidaje a jihar. 

Ko mene ne abin da ya sa hukumar ta Hisba kai wannan samame a wannan lokaci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko dalilan da hukumar ta dauki wannan mataki.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan