✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda taron Fulani da al’ummar kurmi ya gudana a Oshogbo

Gwamnan Jihar Osun Ebgeni Ra’uf Arebgesola ya shirya taron zaman lafiya ga Fulanin ɗaukacin jihohin kudu maso yamma a taron da ya samu halartar shuwagabannin…

Gwamnan Jihar Osun Ebgeni Ra’uf Arebgesola ya shirya taron zaman lafiya ga Fulanin ɗaukacin jihohin kudu maso yamma a taron da ya samu halartar shuwagabannin Fulani da ƙugiyoyin manoma da dilallan shanu daga sassa daban-daban na ƙasar nan.