✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda take kayawa a muhawarar ’yan takarar Gwamnan Kano na Media Trust

Sai dai dam takarar NNNP, Abba Gida-Gida bai halarci wajen ba

’Yan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyun APC da LP da APC na fafatawa a muhawarar da kamfanin Media Trust ya shirya a Kano.

Wadanda suka halarci taron su ne Nasiru Yusuf Gawuna na APC da Bashir I. Bashir na LP da kuma Mohammed Abacha na PDP.

Sai dai dan takarar NNPP, Abba Kabir Yusuf bai halarci wajen ba, saboda wasu dalilai da ya ce sun sha karfinsa.

Ga wasu daga cikin hotunan wajen taron: