✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Gombe ke wakana

Bayan kammala zaben gwamna da na yan majalisar Dokokin jiha a Gombe da aka fafata tsakanin jam’iyya mai mulki na APC da manyan jam’iyyun adawa…

Bayan kammala zaben gwamna da na yan majalisar Dokokin jiha a Gombe da aka fafata tsakanin jam’iyya mai mulki na APC da manyan jam’iyyun adawa na PDP da NNPP hukumar zabe ta kasa INEC ta karbi sakamakon zaben kananan hukumomi 6 cikin 11

Yawan kuri’un kowanne dan takara a kananan hukumomi 11 na jihar

Kananna hukumomi 6 cikin 11

Shongom
APC  dubu 13,609
NNPP 847
PDP 13,412

Karamar hukumar Billiri

APC. 14,752
NNPP 3,421
PDP 23,067

Karamar hukumar Nafada

APC 15,052
NNPP 411
PDP. 9,378

Karamar hukumar Balanga

APC 25,341
NNPP 1,130
PDP 20,085

Karamar hukumar Dukku

APC 35,207
NNPP 1,079
PDP 14,181

Karamar hukumar Kaltungo

APC 21,015
NNPP 1,129
PDP 21,321