✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda nake koyar da zaman aure –Kyauta Dillaliya

Asalin sunanta Fati Nayo, ko da yake an fi sanin ta da sunan da ta fito da shi a shirin “Dadin Kowa: Wasa Farin Girki”…

Asalin sunanta Fati Nayo, ko da yake an fi sanin ta da sunan da ta fito da shi a shirin “Dadin Kowa: Wasa Farin Girki” na Arewa24, wato Kyauta Dillaliya.
Baya ga sunanta na asali, wani abu na zahiri game da ita da ba kowa ne ya sani ba shi ne: tana da makaranta inda take koyar da mata da maza yadda za su yi zaman aure.
A wannan hirar da Aminiya, ta yi bayani a kan hakan, da ma wasu batutuwa.