✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda na sauya akalar marigayi Ibro –Falalau Dorayi

Falalu Dorayi na cikin mutanen da suka shahara a Kannywood saboda rawar da suke takawa a matsayin ’yan wasa, ko masu ba da umarni, ko…

Falalu Dorayi na cikin mutanen da suka shahara a Kannywood saboda rawar da suke takawa a matsayin ’yan wasa, ko masu ba da umarni, ko masu shirya fim.

A kashi na farko na wata hirar da ya yi da Aminiya, ya bayyana yadda yake iya taka rawa iri daban-daban a fim guda ba tare da ya kidime ba.

Ya kuma yi bayani a kan yadda ya sauya wa marigayi Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Ibro, alkibla a wasan kwaikwayo na barkwanci.

%d bloggers like this: