More Podcasts
Rayuwa ta kan sauya a duk lokacin da mutumin da ke zaman waƙafi a gidan kaso ya shafe dogon lokaci babu hukunci amma daga bisani aka sake shi.
Akwai dubban mutane da ke jiran yanke hukunci a kotuna da kuma waɗanda basu san makomar su ba.
- NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Ke Asara Saboda Wasa Da Lokaci
- Dalilin Da Kotu Ta Tsige Gwamnonin Arewa 4
To amma me ya sa ake samun wannan tsaiko? Abin da shirin Najeriya na yau ya duba kenan.
Domin sauraren shirin, latsa nan