More Podcasts
Tun bayan da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba da umarnin a hada lambar shaidar dan kasa (NIN) da na tantance asusun banki (BVN) ’yan kasar ke ta turuwa domin ganin ba a rufe asusunsu ba.
Masana na ganin wannan mataki zai yi tasiri sosai wajen matakan tsaro a fannin hada-hadar kudaden haram.
- Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Bayar Da Gudummawar Jini
- DAGA LARABA: Ruwan ‘Fiyowata’ Na Neman Ya Gagari Talaka
Shirin Najeriya a Yau ya duba tasirin matakin na CBN da kuma yadda mutane ke shan wahala gameda hakan.
Domin sauke shirin, latsa nan