✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda cutar suga ta hana ni zama soja —Matashi

Domin sauke shirin latsa nan Mutane da yawa sun dauka sai tsofi ciwon siga ke kamawa, amma da muka bincika ba a nan gizo ke…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Mutane da yawa sun dauka sai tsofi ciwon siga ke kamawa, amma da muka bincika ba a nan gizo ke saka ba.

wadansu gadar ta suke yi, wasu kuma tun kafin su kai shekara 30 suke kamuwa da ita.

saurari cikakken shirin domin jin me ke jawo wannan cutar, alamunta sannan shin ana warkewa ko a’a?