✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Barace-baracen Ƙananan Yara Ke Karuwa A Najeriya

Dalilan karuwar barace-barace tsakanin kananan yara a sasssan Najeriya

More Podcasts

Rahotanni sun nuna an samu karuwar kananan yara masu shekarun zuwa makaranta da ke barace-barace a kan tituna da ma unguwanni a sassan kasar nan.

Shin me ya kawo karuwar barace-baracen kananan yaran a wannan lokaci da ake iƙirarin cigaba, wayewa da sanin kimar bil-Adama?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi yadda lamarin yake a jihohin Kano, Legas da kuma Filato.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan