✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Ba Wa Masu Shigo Da Shinkafar Waje Dala Zai Shafi Farashin Ta Gida

Shin soke haramcin ba da Dala ga masu shigo da shinkafar waje zai sa ta gida ta yi sauki a Najeriya?

More Podcasts

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya soke haramcin ba wa ’yan kasuwa Dala domin shigo da shinkafa da wasu kayayyaki 42 daga kasashen ketare, bayan sama da shekara bakwai. 

Ko wannan mataki zai sa farashin shinkafar gida ya sauka?

Shirin Najeriya A Yau ya dubi wannan batu; domin sauke shirin da sauraro a lokacin da kuke so lasta nan