✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda bam ya halaka masu dauke da shi a Kaduna

A ranar Talatar  da wuce ne wadansu matasa biyu da ba a san ko su waye ba suka rasa rayukansu  a lokacin da wani bam…

A ranar Talatar  da wuce ne wadansu matasa biyu da ba a san ko su waye ba suka rasa rayukansu  a lokacin da wani bam da suke dauke da shi a kan babur  ya tashi ya kuma halaka su nan take a kusa da gidan babban Malamin nan Dokta Ahmad Abubakar Gumi.