✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya yi wa ’yar shekara biyar fyade a Bayelsa

’Yan sanda a Jihar Bayelsa sun bayyana cewa, wani matashi dan shekara 20 da haihuwa mai suna Timidou Jephther, ya yi fyade ga wata karamar…

’Yan sanda a Jihar Bayelsa sun bayyana cewa, wani matashi dan shekara 20 da haihuwa mai suna Timidou Jephther, ya yi fyade ga wata karamar yarinya  ’yar shekara biyar da haihuwa,  mai suna  kueen Kaiser, har sai da ta mutu.