Ga dukkan alamu Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya (FIFA) za ta dage Najeriya daga shiga harkokin wasannin da ta shirya muddin gwamnatin Najeriya ba ta sasanta rikicin da ya dabaibaye shugabancin Hukumar kwallon kafa a NFF ba.
Watakila Hukumar FIFA ta dage Najeriya
Ga dukkan alamu Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya (FIFA) za ta dage Najeriya daga shiga harkokin wasannin da ta shirya muddin gwamnatin Najeriya ba…