✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wata Sabuwa: Dabdalar da ta wakana a Kannywood a makon jiya

Shari’ar da ake wa fitacciyar jarumara Hadiza Gabon ya dau sabon salo.

Wata Sabuwa ta kawo muku irin dabdalar da ta wakana cikin wannan mako a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood.

  • Fitacciyar jarumar TikTok Murja Ibrahim Murja Kunya ta soma aikin shara ka’in da na’in.
  • Shari’ar da ake wa fitacciyar jarumar Hadiza Gabon ya dau wani sabon salo.

Domin kallon bidiyon Wata Sabuwa latsa nan: